fidelitybank

Muna magance matsalar rashin wutar lantarkin Kano – KEDCO

Date:

Kamfanin sayar da wutar lantarki a Najeriya na Kano Electricity Distribution Company (KEDCO), ya sanar da kwastomominsa cewa, za su kasance cikin duhu na tsawon awa takwas a ranar Asabar sakamakon gyaran da yake yi a wata tasharsa da ke jihar Kano.

Kamfanin na KEDCO dai shi ne ke bai wa jihohin Kano da Katsina da Jigawa lantarki, duka a arewacin Najeriya.

A cewar sanarwar da ya aike wa abokan hulÉ—ar tasa, an É—auki matakin ne saboda aikin gyara É—aya daga cikin na’urorin rarraba wutar da ke Kumbotso a cikin birnin Kano.

Za a yi aikin ne daga ƙarfe 10:00 na safe zuwa 6:30 na yamma, a cewar KEDCO.

‘Yan Najeriya na fama da É—aukewar wutar lantarki a dukkan sassan Æ™asar a baya-bayan nan sakamakon lalacewa da babban layin lantarkin ke yawan yi.

Ranar Laraba ma sai da layin ya lalace da misalin ƙarfe 11:27 na rana.

nhgsfp

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp