fidelitybank

Muna goyon baya. Gwamnan CBN ya tsaya takarar shugabancin ƙasa – EMT

Date:

Wata kungiya mai suna Emefiele Mobilisation Team (EMT), ta ce Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) Dakta Godwin Emefiele, yana wakiltar wata dama ta musamman ta samar da zaman lafiya da hadin kai da ci gaba a kasar idan ya tsaya takarar shugaban kasa.

EMT kungiya ce, a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki.

Shugaban tawagar kuma kodineta na EMT na kasa, Dakta Jacob Attah, ya yi magana a wani taron manema labarai ranar Asabar a Lokoja a madadin kwamitin zartarwa na kungiyar na kasa.

A cewarsa, EMT ta kunshi ’yan kishin kasa ne da suka taru, domin nuna halayen shugabanin Gwamnan CBN.

“Ga mutumin da aka haifa a Kudu-maso-Yamma, ya yi karatu a Kudu maso Gabas, kuma daga Kudu maso Kudu, Dakta Emefiele yana wakiltar wata dama ta musamman ta zaman lafiya, hadin kai da ci gaba ba kawai a Kudancin Najeriya ba har ma a fadin Najeriya.

“Muna kira ga dukkan masu kishin kasa da su tashi tsaye, domin a lissafta su a cikin dukkan muhimman ayyuka na wanda zai zama shugaban Najeriya na gaba da kuma goyon bayan kiran da Dr. Godwin Ifeanyinchukwu Emefiele ya yi na ya tsaya takara mafi girma a kasarmu.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp