fidelitybank

Muna da kwarin gwiwar gudanar da babban taron APC – Buni

Date:

Jam’iyyar APC ta ce ba za ta yi kasa a gwiwa ba, wajen gudanar da shirye-shiryen babban taron kasa da za a gudanar a ranar 26 ga watan Maris.

Gwamna Mai Mala Buni na Yobe kuma shugaban kwamitin tsare-tsare na jam’iyyar APC mai rikon kwarya (CECPC) ya bayyana hakan a wata sanarwa da mai magana da yawunsa Mamman Mohammed ya fitar a Damaturu ranar Laraba.

“Muna ci gaba da kasancewa dangi guda daya, tare da mutunta shugabanmu da juna da kuma biyayya ga jam’iyyarmu,” in ji Mista Buni.

“Mun dukufa wajen ganin mun samu nasarar babban taron kasa mai zuwa, kuma ba za a karkatar da mu daga wannan kyakkyawar manufa ta ciyar da jam’iyyar APC gaba ba.”

daily 
post news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp