fidelitybank

Muna aiki tukuru wajen ganin an sako Dalibai hudu da aka sace a Zamfara – ‘Yan Sanda

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta c,e tana yin duk mai yiwuwa don ganin an sako wasu dalibai mata guda hudu da aka yi garkuwa da su a tsakanin Birinin Magaji da Laura Namoda a jihar.

Daliban mata na fuskantar barazanar auren dole a yankin wadanda suka sace su.

A cikin wani faifan bidiyo mai tsawon dakika biyu da dakika 29 da ‘yan fashin suka fitar a ranar Lahadin da ta gabata, daliban mata na rokon gwamnatin jihar Zamfara da sauran jama’a da a ceto su kafin ‘yan fashin su yi musu auren dole.

A cikin faifan bidiyon, daukacin daliban matan da aka gani sanye da hijabi, sun bayyana cewa suna fuskantar barazanar auren dole sakamakon kin biyansu kudin fansa N12m da masu garkuwan suka nema domin samun ‘yancinsu.

An bayyana sunayen daliban matan da suka hada da Aisha Yahaya, Jamila Yahaya, Ummu Sani, da Hauwa Garba wadanda aka yi garkuwa da su watanni shida da suka gabata.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, PPRO, Yazid Abubakar, ya ce ‘yan sandan na yin duk mai yiwuwa wajen ganin an ceto wadanda aka yi garkuwa da su.

“Mun fara aikin ceto kuma da yardar Allah za mu yi iya kokarinmu wajen ganin an ceto daliban mata,” ya kara da cewa.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp