fidelitybank

Mun zo ne domin mu kwace jihar Enugu – APC

Date:

Jam’iyyar APC mai mulki ta bayyana cewa jam’iyyar a shirye take ta karbi mulki a jihar Enugu da sauran jihohin kudu maso gabas a shekarar 2023.

Sabon zababben mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa reshen Kudu, Emma Eneukwu ne ya bayyana haka ranar Lahadi a Enugu lokacin da jam’iyyar ta karbe shi a filin jirgin saman Akanu Ibiam.

Mista Eneukwu, wanda ya yi jawabi ga taron ya bayyana cewa, APC ce za ta lashe zaben gwamna a daukacin jihar ta Kudu maso Gabas.

Ya kara da cewa lashe kujerar gwamnan Enugu ya fi muhimmanci ga jam’iyyar, saboda dabarun da take da shi a matsayin hedkwatar siyasar yankin.

Mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa ya yi kira ga ‘ya’yan jam’iyyar na jihar Enugu da su kasance masu hadin kai ta yadda za su yi kokarin karbar mulki tare da samar da ingantacciyar shugabanci da zai sanya jin dadin ‘yan kasa a gaba.

“Lokaci ya yi da za mu karbe yankin Kudu maso Gabas gaba daya. Za mu yi hakan ne ta hanyar farawa daga gidan gwamnatin jihar Enugu.

“Mun zo ne domin mu kwace jihar Enugu; don baiwa Enugu sabon shugabanci.

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp