fidelitybank

Mun zo Najeriya don mu caskara Enyimba – Kyaftin ɗin Wydad

Date:

Kyaftin din Wydad Athletic Club na Morocco, Yahya Jabrane ya ce tawagar ta je Najeriya domin doke Enyimba.

Tawagar Adil Ramzi za ta fafata da zakarun Najeriya a wasan daf da na kusa da na karshe a gasar cin kofin ƙungiyoyin Afrika.

Jabrane ya bayyana cewa Red Castle a shirye take domin karawa da zakarun Afirka sau biyu.

“Muna farin ciki da alfaharin kasancewa a nan a matsayin ƙungiya ta farko kuma tilo daga Morocco,” in ji Jabrane a wani taron manema labarai.

“Mun shirya don wasan a nan Najeriya da kuma Casablanca kuma za mu sanya komai don samun nasara.

“Babban lig ne, dukkan kungiyoyi suna da kyau kuma a shirye muke mu ba da mafi kyawun mu. Muna da damar samun sakamako mai kyau a karawar da Enyimba.”

Wasan da aka shirya gudanarwa a filin wasa na Godswill Akpabio International Stadium, Uyo, za a fara ne da karfe shida na yamma agogon Najeriya.

www.najnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp