fidelitybank

Mun yi da nasanin afkawa Ukraine – Russia

Date:

Rasha ta yarda cewa ta yi mummunan asara kuma mai yawa a yaƙin da ta ƙaddamar a Ukaraine, yayin da mamayar ke shiga kwana na 44.

Mai magana da yawun fadar shugaban ƙasa ta Kremlin, Dmitry Peskov, ya faɗa kafar talabijin ta Sky News cewa, asarar da suka yi “babban bala’i ne gare mu”.

Ya ce, yana fatan “nan da ‘yan kwanaki Rasha za ta cimma muradinta”.

Yanzu dai Rasha ta janye dakarunta daga yankin birnin Kyiv sannan ta mayar da yaƙi kan gabashin Ukraine, amma babu alamun tsagaita yaƙin.

A ranar 25 ga watan Maris Ma’aikatar Tsaro ta Rasha ta ce an kashe sojojinta 1,351 a yaƙin, amma Ukraine na cewa sun kai 19,000. Sai dai ba za a iya tabbatar da haƙiƙanin adadin ba saboda Rasha ka iya ragewa, Ukraine kuma ka iya ƙarawa.

Kalaman Mista Peskov na zuwa ne kwana ɗaya bayan korar Rashar daga Majalisar Kare Haƙƙi ta Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD).

the sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp