fidelitybank

Mun yi Alla-wadai da harin Isra’ila kan Iran – Ƙasashen Larabawa

Date:

Ƙasashen Larabawa irinsu Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa da Saudiyya da Qatar da kuma Masar sun mayar da martani kan harin da Isra’ila ta kai wa Iran cikin daren jiya.

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) ta ce ta yi Alla-wadai da hare-haren Isra’ila kan Iran, inda ta yi kira da “a kai zuciya nesa domin kaucewa yaɗuwar rikici”.

Saudiyya ma ta yi Alla-wadai da harin, inda ta kwatanta shi da matsayin saɓa wa “dokokin ƙasa da ƙasa”, kuma ta buƙaci “dukkan ɓangarori su kai zuciya nesa da kuma rage barazanar yaɗuwar tashin hankali”.

Qatar ta yi kakkausar suka kan harin da Isra’ila ta kai, inda ta kwatanta shi da “saɓa wa” dokokin ƙasa da ƙasa, ta kuma buƙaci “dukkan waɗanda abin ya shafa su guji tayar da hankali”.

Masar ta ce ta damu matuka kan yaɗuwar rikici a Gabas Ta Tsakiya, ciki har da hare-haren Isra’ila kan Iran, inda ta yi Alla-wadai da dukkan matakai da ke kawo barazana ga ɗorewar zaman lafiya a yankin.

nigerian news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp