fidelitybank

Mun yafe wa Somaliya bashin da mu ke bin su – Burtaniya

Date:

Burtaniya ta yafewa Somaliya bashin da take binta baki ɗaya ƙarƙashin shirin yafewa matalautan ƙasashe bashin da ake binsu.

Wannan mataki na nufin taimakawa Somalia ta samu damar shiga tsare-tsare da shirye-shiryen cibiyoyin kuɗi na duniya, don ta samu masu zuba jari da kuma habbakar tattalin arziki, tare gina tsaro mai ɗorewa a ƙasar.

Mataimakin jakadan Burtaniya Sam Thomas ne ya bayyana hakan bayan wata tattaunawa da suka yi a Mogadishu babban birnin ƙasar da ministan kuɗi na Somalia Dihi Iman Cige.

“A yau ina tabbatar wa da ministan kuɗi Bihiin cewa Burtaniya ta ta yafewa Somalia bashin da take binta da kashi 100,” kamar yadda ya sanar a wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na X daga ofishin jakadancin Burtaniya.

Ministan kuɗi na somaliya Bihii Iman Cige ya yi maraba da wannan mutuntawa.

benue news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp