fidelitybank

Mun yabawa jami’an mu da suka mayar da Naira 600,000 da ka basu na cin hanci – ‘Yan sanda

Date:

Sufeto Janar na rundunar ‘yan sanda ta kasa, ya yaba wa wasu jami’an ƴan sanda da suka nuna halin ƙwarai da ba kasafai ake samu ba yayin gudanar da aikin jami’an.

A wata sanarwa da rundunar ƴan sandan ta fitar ta ce, akwai ɗan sanda, CSP Elemide Akinkunmi da ya mayar da Naira 600,000 da aka tura a asusunsa na banki bisa kuskure.

Ɗan sandan wanda shi ne shugaban gudanarwa na gidan rediyon ƴan sanda ya mayar da kuɗin da aka yi kuskuren tura masa zuwa ga asusun ƙungiyar jami’an ƴan sanda.

Shugaban ƴan sandan Najeriya, ya kuma yaba wa ɗan sanda Yahaya Ahmed a kotun shari’ar musulunci ta Gusau a jihar Zamfara, wanda sanarwar ta ce, ya ƙi karɓar cin hancin har Naira dubu 300,000 da wani Chukwuka Jude da aka gurfanar a kotun a ranar 18 ga Maris ya ba shi.

dailypostnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp