fidelitybank

Mun tsayar da cin ba shi – Kenya

Date:

Shugaban Kenya, ya ce, kasarsa ba za ta saba a’idar biyan duk wani bashi da ta ci ba saboda tsananin matsalar tattalin arziki da take ciki.

William Ruto ya faɗa wa manema labarai cewa Kenya ta dakatar da cin duk wani bashi daga yanzu.

A lokacin da gwmnatinsa ta karbi mulki a watan Satumba na shekarar da ta kare, ta ce za ta rage cin bashi mai tsada na gudanar da harkokin da suka jiɓanci kasuwanci.

A maimakon haka za ta karkata ga cibiyoyi da hukumomi masu bayar da bashi mai sauki kamar Bankin Duniya.

Ita ma Kenya, kamar sauran kasashen Afirka, na fuskantar haɗarin raguwar kima ko karfinta na samun rance, saboda katutun bashi da ke ta karuwa a kanta da kuma kudin ruwa na duniya da shi ma yake cirawa.

legit.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp