fidelitybank

Mun tsarawa Tinubu yadda zai janye tallafin man fetur – Gwamnatin Tarayya

Date:

Gwamnatin tarayya ta ce, ta tsara wani kundi da zai taimakawa sabuwar gwamnati ta Bola Tinubu, kan yadda za ta cire tallafin mai ba tare da kalubale ba.

Gwamnatin Buhari ta sanar da cewa ta yi iya kokarinta wajen ganin ta tafiyar da harkokin tallafin mai, duk da dimbin kalubale, sannan ta sanar da kashi tiriliyan 13 daga 2005 zuwa 2021.

A ranar 29 ga watan Mayu ake saran rantsar da Bola Tinubu a Abuja.

Jaridar Punch a Najeriya ta ce a lokacin wani taro da aka gudanar a Abuja, Sakataren gwamnati Boss Mustapha, ya ce gwamnatin tarayya na bibbiyar abubuwan da ake faÉ—i kan janye tallafin.

Ya ce daga cikin abubuwan da ake tattauna, shi ne bukatar gyaran matatun man kasar da samar da shirin da zai ragewa mutane radadi tasirin janye tallafin musamman ga talakawa da ma’aikata.

Jaridar ta kuma ambato Boss Mustapha na jadadda cewa suna da kwarin gwiwar sabuwar gwamnati da za a rantsar za ta gudanar da ayyuka da yanke hukunci ba tare da cutar da al’umma ko jefa mutane cikin matsi ba.

legit nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp