fidelitybank

Mun shirya tsaf don tunkarar Amurka kowa ne irin yaƙi – China

Date:

China ta gargaɗi Amurka cewa a shirye take don gwabza “kowane irin yaƙi” bayan ta mayar da martani kan ƙarin kayayyakinta da Shugaba Donald Trump ya ƙaƙaba.

Ƙasashen biyu mafiya girman tattalin arziki a duniya na ƙara kusan yaƙin kasuwanci tun bayan da Trump ya sanar da ƙarin haraji kan kayan China.

Nan take China ta mayar da martani da ƙarin kashi 10 zuwa 15 cikin 100 kan kayan Amurkar.

“Idan yaƙi Amurka ke nema, ko na haraji, ko na kasuwanci, ko ma wane irin yaƙi, a shirye mu fafata har ƙarshe,” kamar yadda ofishin jakadancin China ya bayyana a dandalin X.

A ranar Laraba Firimiyan China Li Qiang ya sanar cewa ƙasarsa za ta ƙara yawan kuɗin da take kashewa a fannin tsaro da kashi 7.2 cikin 100 a wannan shekarar.

legit.ng.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...
X whatsapp