fidelitybank

Mun shirya tsaf domin gudanar da zaben Osun – INEC

Date:

Hukumar zabe mai zaman kanta INEC, ta ce, ta kammala shirin gudanar da zaben gwamnan jihar Osun.

Hukumar ta ce, ta yi hakan ne don gudun samun wasu matsaloli a ranar zaben.

INEC, ta ce, yayin da ya rage lokaci kalilan a fara kada kuri’a a fadin jihar, tuni ta rarraba takardun zabe ga kananan hukumomin jihar 30.

A gaban jami’an tsaro aka kammala rarraba kayayyakin zabe masu muhimmanci.

Hajiya Zainab Aminu, jami’a ce a hukumar wadda kuma ta je Osogbo don ganin yadda zaben zai wakana, kuma ta shaida wa BBC cewa,Mun  hukumar ta yi nasarar rarraba kayayyakin ne da suka hada da takardar kada kuri’a da kuma takardar rubuta sakamakon zabe.

Hajiya Zainab, ta ce sai da hukumar ta INEC, ta fara aikewa da kayan zaben ga kananan hukumomin da ke da nisa saboda su isa da wuri har a samu a rabasu zuwa gundumomi daga nan kuma sai rumfunar zabe.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp