fidelitybank

Mun sake gano gawa 13 a hatsarin kwale-kwalen Legas – NEMA

Date:

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA, ta sake gano wasu gawarwaki 13 daga cikin kwale-kwalen da ya taso daga Mile 2 zuwa Ibeshe da ke wajen birnin Legas a ranar Asabar.

Mista Ibrahim Farinloye, Ko’odinetan shiyyar Kudu-maso-Yamma, NEMA ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi a Legas.

Ya ce ya zuwa yanzu an gano gawarwakin mutane 17 daga aikin ceto wadanda suka bata.

“Da daren jiya, an sake gano wasu gawarwaki biyu baya ga biyun da aka gano tun da safe. Da wannan, ya zama jimillar gawarwaki 17 da aka gano,” inji shi.

Farinloye ya ce, masu safarar jiragen ruwa ba bisa ka’ida ba da ke zirga-zirga a magudanar ruwa fiye da sa’o’in da aka kayyade a hukumance sun yi sanadiyar mutuwar da ba za a iya kaucewa ba.

nigeria newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp