fidelitybank

Mun rufe makarantar Unic sakamakon dukan daliba – Gwamnatin Legas

Date:

Gwamnatin Jihar Legas ta rufe wata makaranta mai suna Unic Vilos Montessori, sakamakon dukan wata yarinya mai shekara biyu da malamin makarantar ya yi har ya yi mata tabo.

Kwamashiniyar Ilimi ta Legas Folashade Adefisayo ta faɗa wa kafar talabijin ta Channels TV cewa wannan hanyar koyarwar ba ta dace ba saboda wadda aka doka ɗin jaririya ce.

A cewarta, gwamnati ta rufe makarantar ce bayan ta tabbatar da labarin sannan kuma an gano cewa makarantar ba ta da lasisi, tana mai cewa suna shirin dirar wa irin waɗan nan cibiyoyin.

Mahaifiyar yarinyar, Faustina Ohamadike, ta faɗa wa gidan talabijin ɗin cewa tun farko ba ta yi niyyar bayyana abin da ya faru ba amma da mai makarantar ya yi mata barazana sai ta ɗora labarin yarinyar a shafukan zumunta.

Rahotanni sun ce iyayen yarinyar da kuma malamin da ake zargin ya yi mata bulalar maƙota ne sannan kuma ginin makarantar na kallon ginin gidan nasu a yankin Maza Maza da ke birnin na Legas.

punch news paper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp