fidelitybank

Mun kashe ‘Yan Ta’adda 358 a watan Janairu – Sojoji

Date:

Shalkwatar tsaron kasar nan, ta ce sojoji sun yi nasarar hallaka ƴan ta’adda 358 tare da kama wasu 431 da ake zargi da ta’addanci a watan Janairun 2025 a cigaba da ayyukansu na yaƙi da ta’addanci a faɗin ƙasar.

A cikin sanarwar da daraktan yaɗa labaran shalkwatar Manjo Janar Edward Buba ya fitar, ya ce sojojin sun kuma kama mutane 59 da ake zargi da satar mai tare da ceto mutum 249 da aka yi garkuwa da su.

A yankin kudu maso kudu, Edward Buba ya ce dakarun sun daƙile satar mai da ya kai na fiye da naira biliyan biyu, sun kuma ƙwato makamai 370 da harsasai sama da dubu huɗu.

Manjo Janar Edwar ya kuma ce dakarun za su cigaba da yaƙi da ƴan ta’adda a faɗin ƙasar domin samar da yanayin tsaro ga ƴan ƙasa.

www.legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp