fidelitybank

Mun kashe sojojin Rasha 15,000 a mako na 3 da yaki – Ukraine

Date:

Jami’an sojin Ukraine sun ce kusan sojojin Rasha 15,000 suka kashe, tun lokacin da shugaba Putin ya afkawa ƙasar da yaƙi sama da mako uku da suka gabata.

Sabbin alƙalumman da aka wallafa a wani shafin Facebook na ma’aikatan Ukraine, jami’ai sun ce, sojojin Rasha 14,700 aka kashe a kwanaki 25 da aka shafe ana gwabza faɗa.

Bayanan sun yi iƙirarin cewa, an lalata makaman Rasha a yaƙin, da suka haɗa da tankokin yaƙi 476 da jiragen yaƙi sama da 200 da jirage masu saukar Ungulu da jirage marar matuki da dama.

BBC ba za ta iya tabbatar da wannan iƙirarin ba, amma majiyoyi na ƙasahen yammaci sun ce, Rasha ta ji jiki a yaƙin, yayin da jami’an tsaron Amurka suka yi ƙiyasin cewa, sojojin Rasha 7,000 aka kashe tare da raunata 21,000.

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin ƴan Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...

Kotu ta ɗaure Matashin da yake tare titi a Kano da sunan barƙwanci

Kotun majistire da ke unguwar Nomansland a Kano, karkashin...

Bayan kashe Soja yanzu haka an kama ƴan Daba 398 a Kaduna

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna, ta sanar da kama...

Shettima zai san makomarsa bayan taron APC na ƙasa – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa, sai bayan babban...

Kotu ta ɗaure Matashin da ya shiga ɗakin kwanan Ɗalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...
X whatsapp