fidelitybank

Mun kashe Naira biliyan 9 a gyara layin lantarkin Shiroro-Mando-Kaduna – Gwamnati

Date:

Ministan makamashi, Adebayo Adelabu, ya ce gwamnatin tarayya ta kashe naira biliyan 9 domin gyara layin lantarkin Shiroro-Mando-Kaduna.

Layin ne ya lalace a watan Nuwamban bara, wanda ya yi sanadiyar ɗauke wuta a jihohi 17 na arewacin Najeriya, sannan kuma layin da ya maye gurbinsa shi ma ɓatagari suka lalata shi kafin aka gyara.

Ministan ya bayyana a wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Bolaji Tunji ya fitar, cewa har yanzu ba a gama gyara layin ba.

“Kamfani samar da wutar lantarki ya kashe sama da naira biliyan 9 domin gyara turakun rarraba lantarkin da ƴanbindiga suka lalata a layin lantarkin Shiroro-Mando-Kaduna, wanda ya jefa mafi yawan yankin arewacin Najeriya duhu a bara. Har yanzu ba mu kammala gyarar ba saboda rashin tsaro,” in ji shi kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

A game da kasafta naira biliyan 8 domin wayar da kan ƴan Najeriya kan biyan kuɗin wuta a kasafin kuɗin 2025, ministan ya za a yi amfani da kuɗin ne domin wayar da kai, da ilimantarwa da kuma samar da fasahar zamani domin kare kadarorin makamashi.

latest news nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Buhari ya yi wa Najeriya hidimar da ba za a manta da shi ba – António Guterres

Babban Sakatare na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) António Guterres...

Binani ta koma jam’iyyar haɗaka ta ADC

'Yartakarar gwamnan jihar Adamawa a zaɓen 2023, Sanata Aishatu...

A Talata zan koma aiki na a majalisa – Natasha

Yar majalisar Dattawa, Sanata Natasha Akpoti, ta ci alwashin...

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...
X whatsapp