fidelitybank

Mun kashe Manjo-Janar na Rasha Mariupol – Ukraine

Date:

Jami’an gwamnatin Ukraine sun ce, sun kashe wani janar din sojojin Rasha, wanda suka ce alama ce ta yadda ake tilasta wa janar-janar din Rasha su jagoranci yakin da Rasha ke yi a Ukraine.

Wani mai ba da shawara a ma’aikatar harkokin wajen Ukraine, Anton Gerashchenko ya sanar a manhajar sadarwa ta Telegram cewa, sojojin Ukraine sun kashe Manjo-Janar Oleg Mityaev, yayin wani yakin da aka gwabza a wajen birnin mariupol.

Sai dai Rasha ba ta ce komai kan labarin kashe janar din ba kawo yanzu.

Shugaba Zelensky na Ukraine ya sanar da cewa, dakarunsa sun kashe wani janar na sojojin Rasha sai dai bai ambaci sunansa ba.

legitnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp