fidelitybank

Mun kammala jigilar dawo da alhazzai – NAHCON

Date:

A ranar Lahadi ne hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta kammala jigilar maniyyata aikin hajjin shekarar 2022 zuwa gida.

Jirgin karshe na aikin hajjin 2022, jirgin Azman Air mai alhazai 319 daga Kaduna da Kano da jami’an jihohi daban-daban da NAHCON ya tashi daga filin jirgin sama na Sarki Abdul Aziz a Jidda, ranar 7 ga watan Agusta da misalin karfe 12:00 na rana.

Tafiyar ta nuna karshen ayyukan Hajji na 2022 daga Najeriya.

Kimanin alhazan Najeriya 43,008 ne suka gudanar da aikin hajji a kasar Saudiyya.

Jami’ar hulda da jama’a na hukumar Fatima Usara a cikin wata sanarwa da ta fitar, ta ce jirgin na karshe na zuwa ne kwanaki shida gabanin wa’adin aikin Hajji kamar yadda hukumomin Saudiyya suka kayyade, kuma kwanaki uku gabanin wa’adin hukumar NAHCON ya kasance 10 ga Agusta, 2022. .

A cewarta, sama da makonni uku ana gudanar da aikin, an soke tashin jirage biyu ne kawai tare da tsaikon da ya kai na sa’o’i shida.

www.legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp