fidelitybank

Mun kama tare da lalata litar Gas 15,775 a Ondo – Sojojin Ruwa

Date:

Rundunar sojin ruwan Najeriya da ke yaki da masu satar ɗanyen mai, sun ce sun kama tare da lalata tataccen litar gas 15,775 a yankin Igbokoda na ƙaramar hukumar Ilaje da ke jihar Ondo a kudancin ƙasar.

Rahotanni na cewa, sojojin sun yi kaman ne a ranar Lahadi, inda suka lalata man da suka ce zai kai na miliyoyin naira.

Babban jami’in tawagar sojojin, Commander Humphrey Nnaji ne ya bayyana haka ranar Lahadi.

Ya ce jami’an sojin sun samu bayanan sirri kan masu aikata laifin kafin su kai samamen.

Ya ƙara da cewa rundunar ta kuma samu nasarar ƙwato man da ake tacewa, tare da ƙwato wani kwale-kwale da ɗanyen mai a cikinsa.

vangurd 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp