fidelitybank

Mun kama mutane 93 a Kano – NSCDC

Date:

Hukumar tsaro ta NSCDC, reshen jihar Kano, ta ce, ta kama mutane akalla 93 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a jihar tsakanin watan Janairu zuwa Maris.

Adamu Salihu, Kwamandan NSCDC na jihar ne ya bayyana hakan a wata hira da kamfanin dillancin labarai na (NAN) a Kano ranar Juma’a.

Salihu ya ce an kama wadanda ake zargin ne da laifin sata, barna da cin amana da sauransu.

“Daga cikin wadanda ake tuhuma 93, 29 an gurfanar da su a gaban kotu, 57 da ake tuhuma suna kan bincike kuma mun samu hukunci guda bakwai a cikin wannan lokaci,” inji shi.

Kwamandan ya nanata kudurin NSCDC na karewa da kuma kiyaye duk wasu muhimman kadarori da ababen more rayuwa na kasa.

Ya kuma bukaci jama’a da su tallafa wa jami’an tsaro da bayanan tsaro masu amfani domin tabbatar da zaman lafiya a jihar, ya kara da cewa tsaro ya zama alhakin kowane dan kasa.

uanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp