fidelitybank

Mun kama muggan ƙwayoyi a jihar Legas – NDLEA

Date:

Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta NDLEA, ta kama miyagun ƙwayoyi a jihar Legas da kuma wasu wurare na daban a cikin jihar.

Kakakin hukumar NDLEA, Femi Babafemi, ya ce, sun kama ƙwayoyin ne a cikin wasu kayan da ake safara, inda aka kumshe tabar wiwi da hodar iblis da sauyan miyagun ƙwayoyi a ciki.

Sanarwar da Femi Babafemi ya fitar a yau Lahadi ta ce NDLEA ta kama kayan laifin ne a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke Lagos.

Kakakin hukumar ta NDLEA ya ce sun kama wasu daga cikin mutanen da ake zargi da yunƙurin fita da kuma shiga da kayan laifin a ƙasar.

Ya ce jami’an NDLEA sun yi samame a sassa da dama na jihar Lagos inda suka kama mutanen da ake zargin da safarar waɗannan kayan laifi, kuma tuni aka fara bincike.

Hukumar ta sha alwashin ci gaba da zaƙulo masu safarar ƙwayoyi da sauran kayan laifi dangin ƙwayoyi a duk inda suke.

legit.ng.news.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Yunwa na kara tsananta a arewa maso gabashin Najeriya – ICRC

Kungiyar agaji ta Red cross (ICRC) ta bayyana yadda...

Ba zan taba watsawa Tinubu kasa a ido ba – IBB

Ɗan tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, wato...

Natasha kar ki kuskura ki dawo aiki – Majalisa

Majalisar Dattijai ta buƙaci Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta dakatar...

Za a yi ruwan sama da iska mai ƙarfi a jihohi harda Kano – NiMET

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMET) ta fitar...

Obi da El-Rufa’i za su koma jam’iyyar mu a hukumance – ADC

Sakataren yada labarai na rikon kwarya na jam’iyyar African...

Za mu tattauna da tarayyar Turai a kan Nukiliyarmu – Iran

Iran ta tabbatar cewa za ta gudanar da tattaunawa...

Mu na gargadin Isra’ila kan korar al’ummar Gaza daga yankin su – MDD

Hukumar kula da ayyukan jin-ƙai ta Majalisar Ɗinkin Duniya...

Rikici ya kuma balle a Syria

Ƙungiyoyin kare haƙƙin dan'adam sun ce, wani sabon rikici...

Tsofaffin ‘Yansanda na da ‘yancin yin zanga-zanga – A Cewar Amnesty

Ƙungiyar Amnesty International ta ce tsofaffin ƴansandan Najeriya girmamawa...

Buhari ya yi wa Najeriya hidimar da ba za a manta da shi ba – António Guterres

Babban Sakatare na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) António Guterres...

Binani ta koma jam’iyyar haɗaka ta ADC

'Yartakarar gwamnan jihar Adamawa a zaɓen 2023, Sanata Aishatu...

A Talata zan koma aiki na a majalisa – Natasha

Yar majalisar Dattawa, Sanata Natasha Akpoti, ta ci alwashin...
X whatsapp