fidelitybank

Mun kama kaya marasa kyau na Naira miliyan 2 a Jos – SON

Date:

Ko’odinetan ofishin hukumar kula da ingancin kayayyaki ta ƙasa (SON) reshen jihar Filato, Gambo Dimka, ya ce, hukumar ta kama kayan da wa’adin aiki su ya ƙare da marasa inganci da darajarsu ta kai Naira miliyan 2 a Filato.

Dimka ya bayyana haka ne a ranar Talata a Jos.

Ya yi nuni da cewa, an kama kayayyakin ne a lokacin da SON ke sa ido a rumfuna daga watan Janairu zuwa Afrilu.

Ya kuma yi nuni da cewa, baya ga yadda ake kai samame kan rumfunan sayar da kayayyakin da suka kare da kuma wadanda ba su da inganci a matsayin hanyar hawa al’umma da abubuwan da ba su da inganci, “SON na gudanar da shirye-shiryen wayar da kan jama’a iri-iri”.

Ya shawarci jama’a, baya ga neman lokacin karewar kayayyakin, su kuma nemi alamun ingancin SON kamar “tambarin MANCAP, don tabbatar da cewa SON sun tabbatar da ingancin kayayyakin.”

www.legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp