fidelitybank

Mun kama baƙin haure 8,326 a watan Fabrairu – Trump

Date:

Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa, kimanin bakin haure 8,326 ne jami’an tsaron kan iyaka suka kama a iyakar Amurka da Mexico a watan Fabrairu kadai.

Trump ya bayyana hakan ne a ranar Asabar a wani sakon da ya wallafa a shafin Truth Social yayin da yake bayar da karin haske kan yadda ake murkushe bakin haure a kasar.

A cewar Trump, a watan Fabrairu, “wata na farko cikakke a ofis, yana da mafi ƙanƙanta yawan baƙi ba bisa ƙa’ida ba” da ke shigowa cikin Amurka, yana mai cewa “kamar 8,326 ne kawai” aka yi.

Shugaban na Amurka ya lura cewa a karkashin gwamnatin da ta shude karkashin jagorancin Joe Biden, an sami “masu haram 300,000 da ke tsallakawa cikin wata daya, kuma kusan dukkaninsu an sako su cikin kasarmu”.

Ya sha alwashin cewa “duk wanda ya yi yunkurin shiga Amurka ba bisa ka’ida ba zai fuskanci hukunci mai tsanani da kuma kora daga kasashen waje.”

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp