fidelitybank

Mun janye Jakadan mu daga Jamhuriyar Nijar – Kungiyar Tarayyar Turai

Date:

Ƙungiyar Tarayyar Turai ta ce, ta janye jakadanta a Jamhuriyar Nijar bayan da gwamnatin mulkin sojan ƙasar ta nuna shakku kan yadda ƙungiyar ke kai agaji ga waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa a Nijar.

A ranar Juma’a ma’aikatar harkokin wajen Nijar ta zargi ƙungiyar EU ta raba kuɗaɗe kai tsaye ga ƙungiyoyi masu zaman kansu, maimakon bi ta hannun hukumomin da ke sa ido kan yadda ake raba tallafin.

Hukumomin na Nijar sun zargi jakadan na EU a ƙasar, Salvador Pinto Da Franca da almubazzaranci da kuɗaɗen.

Tun bayan juyin mulkin da ya hamɓarar da shugaba Mohamed Bazoum a shekarar da ta gabata ake samun ƙaruwar takun saƙa tsakanin ƙasar da ƙungiyar ta EU.

Shugabannin sojin ƙasar sun juya wa tsohuwar uwargijiyarsu – Faransa – baya, sannan suka rage ƙawance ga ƙasashen Turai.

punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp