fidelitybank

Mun haramta magnin tari na kamfanin Johnson & Johnson a Najeriya – NAFDAC

Date:

Hukumar kula da inganci abinci da magunguna Nafdac, ta haramta amfani da maganin tari na yara da ake kira Benylin wanda kamfanin Johnson & Johnson saboda yadda gwajin da aka yi ya gano illar da ke tattare da maganin.

Wata sanarwa da aka wallafa a shafin hukumar na intanet, Nafdac ta ce gwajin da aka yi kan maganin ya nuna cewa yana É—auke da sinadrin Diethylene glycol da aka gano yana haddasa cututtuka a bakin dabbobin da ake gwaji a kan su.

Ana amfani da Benylin Paediatric ne domin maganin tari da cushewar ƙirji da kuma maganin zazzaɓi da sauran matsaloli a yara ƴan shekara biyu zuwa 12.

Sinadarin Diethylene glycol na da illa ga bil adama idan aka sha kuma yana iya janyo asarar rai. Illar shan sinadarin ya haɗa da ciwon ciki da amai da gudawa da rashin fitar da fitsari da ciwon kai da matsalar ƙwaƙwalwa da ciwon ƙoda da ka iya kai wa ga rasa rai.

Bayanan da ke jikin maganin sun nuna maganin na kamfanin Johnson & Johnson ne, wanda yake Cape Town a Afirka ta Kudu.

hausa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp