fidelitybank

Mun gano ma’aikatan Bogin 1,500 – Gwamnatin Tarayya

Date:

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bankado wasu ma’aikata 1,500 na bogi a ma’aikatan gwamnatin tarayya.

Shugabar ma’aikatan gwamnatin tarayya, Folasade Yemi-Esan, ta bayyana hakan a Abuja, ranar Talata.

Ta bayyana cewa, za a cire wadanda aka gano daga cikin tsarin Integrated Personnel and Payroll Information System (IPPIS).

Yemi-Esan ya yi magana ne a taron tattaunawa kan manufofi na kasa kan tabbatar da gaskiya a cikin daukar ma’aikatan gwamnati a Najeriya.

An gano sama da mutane 1,000 a wata ma’aikatar, yayin da wasu 500 aka gano a wasu ma’aikatu, sassan da hukumomi.

Ta ce, hukumar ta ce tsarin na IPPIS ta taimaka wajen bin diddigin zaulo ma’aikatan jabu, rashin inganci da kuma rashin cancantar ma’aikatan gwamnati.

vgn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp