fidelitybank

Mun gano haramtattun bututun mai 4,800 – NNPCL

Date:

Kamfanin man fetur na kasa NNPCLM ya ce, ya gano bututan mai haramtattu har 4,800 zuwa matatun mai daban-daban a ƙasar.

“Mun gano sama da 4,800 na haramtattun bututan mai. A tsakanin tsawon kilomita 100, ana iya samun ƙunshin fayif 300,” in ji shugaban kamfanin na Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL), Mele Kyari, lokacin da ya bayyana a gaban kwamatin majalisar dattawa ranar Juma’a.

“Saboda haka, ko da an samar da man, ba za a iya isar da shi da ƙarfin da ya dace ba, kuma yawansa ma zai ragu.”

A cewar shugaban na NNPCL, wasu mutanen daga maƙwabtan ƙasashe kan je su jona bututai ba bisa ƙa’ida ba a yankin Neja Delta mai arzikin man fetur.

Lamarin na zuwa ne kusan shekara ɗaya bayan kamfanin ya gano haramtattun bututai 295, abin da ke bayyana irin asarar da Najeriya ke yi saboda satar mai.

Shekara biyu da suka wuce Kyari ya ce ƙasar na yin asarar gangar mai 200,000 a kullum, wanda darajarsa ta kai dala miliyan 13, saboda lalata bututai da kuma satar man.

daily sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp