fidelitybank

Mun fasa sauya ofishin jakadancin mu na Isra’ila – Birtaniya

Date:

Gwamnatin Birtaniya ta tabbatar cewa ba ta da niyyar mayar da ofishin jakadancinta na Isra’ila daga Tel-Aviv zuwa Birnin Kudus.

Kakakin sabon Firaiminista Rishi Sunak, ne ya tabbatar da hakan a taron manema labarai.

A watan Satumba da ya wuce, tsohuwar Firaiminista Liz Truss ta sanar da duba yiwuwar sauya mazaunin ofishin, lamarin da ya fusata Falasdinawa da suka ce hakan ya saba wa dokokin duniya

Kuma hakan suka ce zai janyo karin tashin hankali a yankin wanda ya kasance ana fama da shi shekara da shekaru.

Isra’ila na kallon birnin Kudus a matsayin bbban birninta, yayin da Falasdinawa ke ganin gabashin Kudus a matsayin nasu, inda Yahudawa ‘yan kama wuri zauna suka mallake, da kuma suke fatan ya kasance babban birninsu nan gaba.

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp