fidelitybank

Mun dawo da Yara 11 da aka kai su jeji a gwamnatin baya – Hajiya Aisha Saji

Date:

Kwamishiniyar Ma’aikatar kula da Mata da Walwalar Kananan Yara ta jihar Kano, ta ce za ta fara gudanar da bincike a gidan Yara na Nasarawa, sakamakon korar wasu Yara goma sha daya da a ka yi a gidan, biyo bayan wani rikici da suka yi a tsakanin su.

Kwamishiniyar ma’aikatar Hajiya Aisha Lawan Saji, ta bayyana hakan a wani zagayen rangadi da ta kai gidan Yaran da aka ware musu.

Hajiya Aisha Saji, ta kuma bayyana godiyar ta ga masu kula da gidajen, musamman ganin yadda su ke baiwa yaran tarbiyar da ake bukata.

Ta kuma ce gwamnatin Kano za ta bijiro da hanyar yin aure a tsakanin Yaran da suka girma domin aurer da su a tsakanin juna.

Ta kara da cewa a shirye ma’aikatar ta take, domin bayar da dukannin gudunmawa, don kula da Yaran.

 

latest nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp