fidelitybank

Mun dakile kutse 66 daga yankin Turai – Pantami

Date:

Ministan harkokin sadarwa da fasahar zamani, Isa Ali Pantami, ya ce, sau 66 suke daƙile yunƙurin kutse daga Turai, domin ganin yadda majalisar zartarwar tarayyar Najeriya ke tattaunawa ta intanet.

Yace duka kutsen da aka yi ƙoƙarin yi, an kai rahotansu ga hukumomin da suka dace a kan lokacin kuma aka ɗauki matakin da ya dace.

Ya bayyana hakan ne a lokacin da ake taron bitar gwamnatin Shugaba Buhari daga (2015-20230) karo na 19.

Yace an gabatar da tattaunawar majalisar zartarwar sau 108 tun daga watan Oktoban 2020, domin gudanar da ayyuka da tarukan gwamnati ta intanet.

Yace da an gudanar da waɗan nan taruka a fili da Njeriya ta kashe naira biliyan 47.

benue news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp