fidelitybank

Mun da mu sosai a kan Najeriya ta hana a shigo da kayan mu guda 25 – Amurka

Date:

Amurka ta nuna damuwa kan wasu kayayyakin kasuwancinta 25 da Najeriya ta hana shiga da su ƙasar, tana mai cewa hakan na daƙile riba.

Hukumar kula da harkokin kasuwanci na Amurka ne ya bayyana hakan a ranar Litinin cikin wata sanarwa.

Sanarwar na zuwa ne bayan Shugaba Donald Trump ya ƙaƙaba wa kayayyakin ƙasashen duniya 60 ƙarin haraji, ciki har da na kashi 14 cikin 100 da ya saka wa Najeriya.

Hukumar USTR ta ce cikin kayan da Najeriya ta hana shiga da su ƙasarta sun shafi noma, da magunguna, da ababen sha, da naman alade, da kayan kiwon kaji.

Masana tattalin arziki na cewa Najeriya ta yi hakan ne saboda ta haɓaka kayayyakin da ake sarrafawa a cikin gida a shekarar 2016.

nigeria daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp