fidelitybank

Mun daƙile harin ƴan bindiga a Zamfara – Ƴan Sanda

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara, ta ce, ta samu nasarar daƙile hare-haren ‘yan bindiga a faɗin ƙananan hukumomin jihar guda hudu, tare da kuɓutar da wasu mutum huɗu da aka yi garkuwa da su.

A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar SP Mohammed Shehu, ya fitar ya ce ‘yan bindigar sun yi ƙoƙarin kai hare-hare a wasu ƙauyuka da ke ƙananan hukumomin Maru, da Bungudu, da Tsafe da kuma ƙaramar hukumar Bukkuyum.

Ya ce jami’ansu sun samu nasarar daƙile hare-haren ta hanyar bayanan sirri da suka samu.

SP Mohammed Shehu, ya ƙara da cewa daga ranar Juma’a zuwa Lahadi sun samu bayanan sirri da ke nuna cewa ‘yan bindigar na shirin ƙaddamar da hare-hare tare da mutane a ƙauyukan da ke wanɗannan ƙananan hukumomi.

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp