fidelitybank

Mun cikawa Maniyatan Bauchi kudin aikin Hajji – Gwamna

Date:

Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya amince a bayar da tallafin rabin kuɗin da hukumar aikin hajji ta ƙara wa maniiyatan bana, ma’ana gwanatinsa za ta biya kashi 50 na ƙarin.

Cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Juma’a, Gwamnan ya ce idan aka yi la’akari da matsalar tattalin arzikin da ake ciki a Najeriya, ya amince da abiya rabin kuɗin da aka ƙara musu da za su biya.

“Na biya naira 950,000 ga duk wani maniyyaci da ya fito daga jihar Bauchi, kenan kashi 50 na kuɗin. Na kuma bai wa hukumar umarnin ta mayarwa da waɗanda suka riga suka biya nasu adadin abin da na biya musu, kuma a cikawa wadanda ba su da shi nan da lokacin da wa’adi zai cika.” in ji Gwamnan.

A makon jiya ne hukumar alhazai ta Najeriya ta sanar da ƙarin kudin aikin hajji ga maniyyatan ba da naira miliyan 1,918,032, ga waɗanda aka riga aka karbi kudadensu, wanda kuma zai biya daga baya sai ya biya sama da naira miliyan takwas.

daily sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp