fidelitybank

Mun baiwa gwamnati wa’adin mako biyu – ASUU

Date:

Ƙungiyar Malaman Jami’a ta ASUU, ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin mako biyu cewa za su tafi yajin aiki idan har ba a biya musu buƙatunsu ba.

Wannan dai na zuwa ne bayan ƙarewar wa’adin kwana 21 da ƙungiyar ta bayar a baya.

ASUU dai na son ganin an kammala zartar da batutuwan da ke cikin yarjejeniyar da ta cimma da gwamnatin tarayya ta 2009 da kuma biyan ƴaƴan ƙungiyar albashinsu na watanni takwas da aka riƙe musu saboda yajin aikin da ƙungiyar ta yi na kusan shekara guda.

Harwayau ƙungiyar ta ASUU na son ganin gwamnati ta inganta jami’o’in ƙasar da kuma biyan su alawus-alawus da aka sanya wani ɓangarensa a kasafin kuɗin shekarar 2023.

Sauran batutuwan sun haɗa damuwa da irin yadda ake samun ƙaruwar jami’o’i da batun tsarin biyan su albashi.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp