fidelitybank

Mun baiwa Dangote danyen mai ganga miliyan 17 – NNPCL

Date:

Babban kamfanin man fetur na kasa, NNPCL ya ce ya bai wa matatar mai ta Dangote gangar ɗanyen mai miliyan 30, sannan kuma kamfanin na shirin ƙara wa matatar ganga miliyan 17 cikin wata biyu.

Mataimakin shugaban Kamfanin NNPCL, mai kula da fannin sayar da mai, Adedapo Segun, ne ya bayyana haka ranar Alhamis lokacin da yake zantawa da gidan talbijin na Arise Tv a ƙasar.

Mista Segun ya ce kamfanin zai samar wa matatar ganga miliyan 6.3 cikin watan Satumban da muke ciki, da kuma ƙarin ganga miliyan 11.3 cikin watan Oktoba mai zuwa.

Ya ƙara da cewa matakin na cikin ƙudurin gwamnatin tarayya na sayar wa matatun cikin ciki ɗanyen mai.

Mataimakin shugaban kamfanin man ya kuma kare matakin matsayin NNPCL na kasancewa shi kaɗai ke shigar da mai ƙasar da cewa kamfanin bai yi hakan da gayya ba, sai don yadda yanayin da kasuwar man ke ciki.

the sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp