fidelitybank

Mulkin Buhari ne mafi muni da aka taba yi a Najeriya – SDH

Date:

Shugaban jam’iyyar SDP na Najeriya, Shehu Gabam ya zargi gwamnatin Muhammadu Buhari da ta gabata da rashin magance matsalolin Najeriya, lamarin da ya ce ya haifar wa gwamnati mai ci fusknatar tarin matsalolin tattalin arziki.

Yayin wata hira a shirin ‘Politics Today’ na gidan Talbijin na Channels, Gabam ya zargi gwamnatin Buhari da gazawa wajen magance matsalolin Æ™asar.

”Na sha faÉ—a a lokuta da dama cewa gwamnatin Buhari ita ce gwamnati mafi munin gwamnati da aka taÉ“a gani na tarihin Najeriya, mulkinsa ne ya gadar wa gwamnatin Bola Tinubu matsin tattalin arzikin da take fuskanta a yanzu”, in ji Gabam.

Shugaban na SDP ya kuma ce gwamnatin Tinubu ta yi gaggawa wajen kawo wasu sauye-sauyen tattalin arziki a ƙasar.

“Mun sani ya gaji matsalar tattalin arziki, haƙƙinsa ne ya lalubo hanyoyin farfaÉ—o da shi, amma bai kamata hanyoyi su zama masu tsauri ba, saboda ba za ka iya farfaÉ—o da shi a rana guda ba”, in Gabam.

Tun bayan hawansa mulki, shugaba Tinubu ya ɗauki matakai da dama wajen farfaɗo da tattalin arzikin ƙasar, ciki har da cire talklafin man fetur da ya yi a jawabinsa na farko bayan shan rantsuwa, lamarin da masana ƙe alaƙantawa da ƙara jefa ƙasar cikin matsin rayuwa da ƙaruwar hauhawar farashin kayayyaki.

Ko a watan Afrilu ma hukumar ƙididdiga ta ƙasar ta ce hauhawar farashi ya kai kashi 33.69

legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp