fidelitybank

Mukaddashin Firaministan Iraq ya roki masu zanga-zanga su dakata haka

Date:

Mukaddashin firaministan Iraq, Mustapha al-Khadimi, ya yi kira da a kwantar hankula bayan magoya bayan malamin nan mai karfin fada aji a kasar Moqtada al-Sadr sun farma majalisar dokokin kasar karo na biyu a cikin mako guda.

Magoya bayan malamin da ke zaman dirshan a ginin majalisa da ke Bagadaza, na nuna adawarsu da zabin da aka yi wa wani mai goyon bayan Iran a matsayin dan takarar firaminista. A cewar BBC.

A jiya Asabar, an raunata mutane fiye da 120 a yayin zanga-zangar da aka yi a titunan birnin.

Wasu masu zanga zangar sun janye shingayen da aka sanya na kariya a wata gunduma mai suna Green Zone.

Hadakar jam’iyyar Mr Sadr ta samu rinjaye a mafi yawan kujerun majalisar a zaben da aka yi a watan Oktoban da ya wuce, to amma sun janye daga majalisar saboda kiki-kakar siyasa.

nnn-news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da É—anyen man kaÉ—anya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaÉ—a labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...
X whatsapp