fidelitybank

Mudin PDP ta yi sake APC za ta kuma jan akalar kasar nan a 2023 – Lamido

Date:

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya gargadi jam’iyyarsa ta PDP cewa, idan har ta yi sake, za ta ci gaba da zama a gidan jiya na zama kadaici a zaben 2023.

Vanguard ta rawaito cewa, Alhaji Sule Lamido ya na cewa, muddin jam’iyyar PDP ta gagara shawo kan batun jam’iyar, to tabbas jam’iyar APC na iya cigaba da mulkin kasar nan.

Ganin yadda ake ta surutu kussan kullum a kan inda za a kai tikitin PDP, Sule ya ce, sai jam’iyya ta na nan daram, sannan za a fara maganar wa za a ba takara.

Tsohon gwamnan ya na ganin idan PDP ta sha kashi a zaben 2023, Najeriya ta tashi daga aiki kenan. A na sa ra’ayin jam’iyyarsa kadai za ta iya rike kasar. “Idan mu ka gaza samun mulki a zaben 2023, watakila karshen Najeriya ta zo kenan.” – Sule Lamido.

the sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp