fidelitybank

Mu yi watsi da rigingimu a kasar mu – El-Rufa’i

Date:

Gwamna Nasir El-Rufai ya shawarci ’yan Najeriya da su ci gaba da aiwatar da darussa na sadaukarwa, kula da marasa galihu, zurfafa tunani na ruhi, da soyayya ga dukkan bil’adama, ba tare da la’akari da kabila ko addini ba, kamar yadda aka yi a lokacin Azumi.

Gwamnan ya bayar da shawarar ne a sakonsa na Easter ranar Lahadi a Kaduna.

El-Rufai, wanda ya bayyana ‘yan Najeriya a matsayin masu imani, ya shawarci ‘yan kasa kada su bari zuciyar su ya yi sanyi.

“Mu rike junanmu a cikin amana tare da yin addu’ar samun zaman lafiya a kasarmu. Mu yi iyakar kokarinmu wajen ganin mun samar da zaman lafiya a tsakanin al’ummarmu, mu yi watsi da rigingimu a kasarmu,” in ji Gwamnan Kaduna.

El-Rufai ya kuma yi nuni da cewa Ista na nuni da nasarar bege kan yanke kauna da kuma tabbatar da cewa duhu ba zai iya rusa tsare-tsare da nufin Allah ba.

nnn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp