fidelitybank

Mu yi addu’o’in zaman lafiya saboda ƙasa ta gyara – Gwamnan Bauchi

Date:

Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi, ya yi kira ga al’ummar jihar da su gudanar da addu’o’i na musamman domin fuskantar kalubalen tsaro a Najeriya.

Mohammed ya yi wannan kiran ne a cikin sakonsa na fatan alheri a bikin Eid-el-Maulud na 2022 (maulidin Annabi Muhammad SAW) ranar Asabar.

Ya kuma bukaci al’umma da su yi amfani da Sallar Mauludi wajen yin tunani da kuma tantance kansu don sanin irin alakar da suka yi da mahaliccinsu da sauran ‘yan uwansu a cikin shekara daya da ta gabata tare da gyara inda ya dace.

Gwamnan ya kuma yi kira ga al’ummar jihar da su ci gaba da zaman lafiya da juna duk da bambancin kabilanci da addini da siyasa.

Ya kara jaddada kudirin gwamnatinsa na tabbatar da doka da oda, ya kuma kara da cewa gwamnati tare da hadin gwiwar hukumomin tsaro sun dauki dukkan matakan tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin al’ummar jihar.

“Ya kamata dukkanmu mu yi addu’o’i na musamman domin samun zaman lafiya a jiharmu musamman da kasa baki daya dangane da matsalolin tsaro da ake fuskanta a sassan kasar nan.

nigerian 
newspapers today the sun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp