fidelitybank

Mu na yabawa kasar Masar bisa yadda suka fatattaki cutar Maleriya – WHO

Date:

Hukumar lafiya ta duniya, WHO, ta ce Masar ta yi nasarar kawar da cutar zazzaɓin cizon sauro – maleriya – lamarin da ya jawo wa ƙasar yabo sosai.

“Cutar maleriya ta daɗe a ƙasar, amma yanzu an samu nasarar yaƙarta baki ɗaya,” kamar yadda shugaban WHO, Tedros Adhanom Ghebreyesus ya bayyana a wata sanarwa.

Kusan shekara 100 da suka gabata ne ƙasar ta ƙaddamar da yaƙi da cutar ta maleriya, wadda take kashe aƙalla mutum 600,000 duk shekara a duniya, mafi yawa a ƙasashen nahiyar Afirka.

A sanarwar, WHO, ta yaba wa ƙasar Masar da mutanenta bisa ƙoƙarin da suka yi wajen “yaƙi da cutar wadda ta kasance a nahiyar tun shekaru aru-aru.

Bayan yaƙi da cutar, kafin WHO ta ayyana nasarar ƙasar, sai da ta gamsu da shirinta na kare sake komawar cutar.

assu today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp