fidelitybank

Mu na yabawa INEC yadda ta ke gudanar da zabe a Bayelsa – APC

Date:

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Bayelsa ta yabawa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) bisa nasarar da aka samu kawo yanzu a zaben gwamna da ke gudana a jihar.

Sakataren yada labarai na jam’iyyar APC a Bayelsa, Mista Doifie Boukoribo, ne ya yabawa jim kadan bayan kada kuri’arsa a rumfar zabe ta 4, Ward 4 Okpo Play Ground II, a karamar hukumar Okpoama Brass (LGA).

Boukoribo, ya nuna rashin jin dadinsa kan rahotannin da ke cewa an hana wasu ‘ya’yan jam’iyyar APC kada kuri’a a Sampou da sauran al’ummomi a karamar hukumar Kolokuma Opokuma.

Ya yi kira ga jami’an tsaro da su shiga cikin lamarin tare da tabbatar da cewa duk ‘yan jihar Bayelsa da suka kai shekarun zabe sun yi amfani da ikonsu.

breaking news in nigeria today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp