fidelitybank

Mu na tir da Amurka bayan da Trump – Kawayen Ukraine

Date:

Ukraine da ƙawayenta sun yi Alla-wadai da matakin da shugaban Amurka Donald Trump ya ɗauka na dakatar da agajin soji da take bai wa Ukraine – amma Rasha ta yi maraba da matakin.

Firaiministan Ukraine Denys Shmyhal ya ce sojojin ƙasar suna da kayan yaƙi da za su iya kare kansu duk da dakatar da agajin Amurka, kuma suna son ci gaba da aiki da Wahington.

Fadar Kremlin ta kwatanta matakin na Amurka a matsayin abu mai kyau da zai kawo zaman lafiya, kuma ta buƙaci Amurkar da ta ɗage takunkuman da ta saka wa Rasha.

Amurkawa sun ce Ukraine ta shirya ba da wasu yankunanta, sai dai ba su buƙaci wani abu ba wurin Moscow.

Amurka ta kasance ja-gaba wajen bai wa Ukraine agajin soji bayan da taki amincewa da mamayar Rasha.

jalingo news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...
X whatsapp