Kungiyar kwallon kafa ta Enyimba, ta taya mai ba su shawara a fannin fasaha Finidi George murnar da nadin da aka yi masa a matsayin kocin Super Eagles.
Enyimba ta taya Finidi murna ne ta shafin ta na sada zumunta na X a yau Talata.
Finidi mai shekaru 53 zai rattaba hannu kan yarjejeniyar shekara tare da zabin karin shekara.