fidelitybank

Mu na neman Matar Emefiele ruwa a jallo

Date:

Hukumar da ke Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Najeriya Zagon-ƙasa ta EFCC ta ayyana neman matar tsohon gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele, ruwa-a-jallo.

Cikin wata sanarwar da hukumar ta fitar ta ce tana neman Margaret Dumbiri Emefiele, tare da wasu mutum uku bisa laifukan da suka shafi almundahanar kuɗi.

Sanarwar ta ce hukumar na zargin mutanen huɗu da laifin haɗa baki da tsohon gwamnan babban bankin wajen karkatar da wasu maƙudan kuɗaɗen gwamnatin Tarayya.

Tun bayan kama Mista Emifeile ne dai rahotonni ke cewa matar tasa ta riƙa ɓoye kanta.

Sauran mutanen da hukumar ke nema sun haɗar da wani jami’an babban bankin ƙasar CBN, mai suna Eric Odoh, da Anita Omoile wata ‘yar ƙasuwa da kuma Jonathan Omoile wani jami’i a kasuwar hada-hadar kuɗaɗen waje.

Hukumar ta buƙaci ‘yan ƙasar da su taimaka mata da bayanan da za su kai ga kama mutanen duk inda aka gansu.

Tun bayan datakar da tsohon gwamnan babban bankin Godwin Emefiele, yake ci gaba da tsare a hannun hukumomi bisa zargin almundahanar kuɗi.

nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp