fidelitybank

Mu na jajanta wa Koriya ta Kudu kan hatsarin jirgin da ya kashe mutum 179 – Najeriya

Date:

Gwamnatin Najeriya ta jajanta wa Koriya ta Kudu game da hatsarin jigrin sama da ya kashe mutum 179 ranar Lahadi.

Cikin wata sanarwa, Ma’aikatar Harkokin Wajen Najeriya ta bayyana alhininta ga iyalan waɗanda hatsarin ya shafa, tare da tausaya wa gwamnatinn ƙasar.

Lamarin ya faru ne lokacin da jirgin ƙirar Boeing 737-800, wanda ke komawa ƙasar daga birnin Bangkok na Thailand, ya yi ƙoƙarin sauka a filin jirgi na Muan International Airport da ke kudancin Koriya ta Kudu.

Jirgin ya zarce tare da sauka daga titinsa kuma ya tunkuyi wani bango, abin da ya sa ya kama da wuta nan take. Mutum 179 ne suka mutu cikin 181 da ke cikinsa, inda biyu suka tsira da raunuka.

Tuni hukumomi suka ayyana makokin kwana bakwai.

punch newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp