fidelitybank

Mu na goyon bayan shirin Larabawa na sake gina Gaza – Kasashen Turai

Date:

Manyan ƙasashen Turai huɗu sun bayyana goyon bayansu ga ƙasashen Larabawa kan shirin zaman lafiyar Gaza.

Ministocin harkokin wajen ƙasashen Faransa da Jamus da Italiya da Birtaniya sun yi maraba da shirin a matsayin abu na zahirin – saɓanin shawarar Amurka da Isra’ila da suka riga suka yi watsi da shirin.

Shirin ƙasashen Larabawar ya tanadi sake gina Gaza cikin shekara biyar, ƙarƙashin kulawar ƙwararrun Falasɗinawa, kafin lokacin da gwamnatin Falasɗinawa za ta karɓe iko da shirin.

Ƙasar Masar ce ta jagoranci ɓullo da shirin, a wani mataki na martani kan shawarar shugaban Amurka Donald Trump na kwashe al’ummar Gaza domin sake gina yankin.

guardian newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp